Tag: Ƙasashe bakwai
-
‘Yar Gombe mai shekaru 14 ta kafa tarihi a fannin lissafi
Yarinyar, yar jihar Gombe mai shekaru 14 ta kafa tarihi bayan ta sami lambar yabo ta ƙasar waje har guda 7 a fannin lissafi. kwararriyar ilimin lissafi, Fatima Adamu Maiƙusa, daga jihar Gombe, ta lashe lambobin yabo na lissafi har guda bakwai. Fatima na karatu ne a makarantar Nigerian Turkish International (NTIC) da ke jihar…