Tag: Ƙasar Kenya
-
Lauya ya yi wa tsohon mijin wacce yake karewa duka a kotu
Wani lamarin mai ban mamaki da ya abku a kotun sashin iyali ta Milimani na ƙasar Kenya ya ɗauki hankalin jama’a bayan da wani lauya ya daddage ya yi wa tsohon mijin matar da yake karewa dukan tsiya a kotu. Lamarin da ya faru a ranar Laraba, 16 ga Nuwamba, yayin da lauyan ya ci…
-
Tirƙashi! Ƙani ya Ƙwace matar yayansa a Kenya
Daga Fatima MONJA, Abuja Wani mutum mai shekaru 56 ya bayyana irin wahalar da yake sha na kula da yara bakwai da matarsa ta bar masa bayan da ta tare da ƙaninsa a ƙasar Kenya. Simon Murefu Muyeho ya ce,” ƙaninsa ɗan acaba ne, yakan ɗauki matarsa Farida a babur har soyayya ta ƙullu a…