Cutar amai da gudawa da zazzabin dengue sun yi sanadin mutuwar fiye da mutum 100 tun daga watan Agusta, a cewar Ma’aikatar Kiwon Lafiya ta Sudan...
Daga Shafaatu Dauda,Kano Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da ɓullar cutar da ke sarƙafe numfashi ta diphtheria a ƙananan hukumomi 13 na jihar. Wannan na zuwa...
Daga Fatima MONJA, Abuja Amfanin Ganyen Shuwaka, ganye ne mai daci mai kuma matukar magani ga lafiyar jikin dan adam wadda akan iya kiranta da turanci...