Jami’an hukumar shiyyar Legas na hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa, EFCC, sun cafke tsohon ministan kasuwanci da masana’antu, Charles Chukwuemeka...
Daga Shafaatu DAUDA, Kano Rahotanni na cewa wasu gungun matasa sun ƙone gidan mawaƙi Dauda Kahutu Rarara dake unguwar Zoo road a Kano. Wannan ya biyo...
An ɗaure Fitaccen ɗan Instagram, Ramon Abbas da aka fi sani da HUSHPUPPI, shekaru 11 a gidan yari a Amurka. A cikin ƙarar ƙarshe da alkali...