Tag: Yaren Faransaci
-
Za’a a fara koyar da harsunan Ijaw, Faransanci, da Sinanci a makarantun a jihar Bayelsa
Daga Maryam Umar Abdullahi Gwamnatin Bayelsa ta ce za ta ba da fifiko kan koyo da koyar da harsunan Ijaw, da Faransanci, da kuma Sinanci a makarantun gwamnati a jihar.Mataimakin gwamnan jihar, Mr. Lawrence Ewhrudjakpo ya bayyana a cikin wata sanarwa da babban mai taimaka masa na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Doubara Atasi, ya…