An samu wani tsohon akanta a ofishin shugaban ma’aikata na Najeriya, Garba Abdullahi Tahir da laifin wawushe kuɗin ‘yan fansho da ya kai Naira miliyan 26...