Tag: 'Yandaba
-
‘Yan daba sun kaima ‘yan majalisar Bauchi hari
Daga Fatima Gimba, Abuja Wasu ’yan daba wanda sun kai kimanin guda 50, a ranar Litinin din da ta gabata, sun kai hari kan ‘yan majalisar dokokin jihar Bauchi, a yayin da suka taru a wani masaukin baki da ke kan titin Sir Kashim Ibrahim da ke da tazarar ‘yan mitoci daga gidan gwamnatin jihar…