Tag: Yan damfara
-
Kotu ta ɗaure wasu ‘yan damfara a Kaduna
Daga Fatima GIMBA, Abuja Wadanda ake ƙara sun amsa laifinsu bayan an karanto musu, inda Mai Shari’a Khobo ya yanke wa Emmanuel hukuncin daurin watanni uku a gidan gyaran hali, ko kuma tarar Naira dubu 100. Shi ma Abubakar zai yi zaman watanni uku a gidan gyaran hali, ko ya biya tarar dubu 100. Wata…