Ƴan sanda a jihar Yobe sun kama wata mata da kashe mijinta da wuƙa Ana zargin wata matar aure, Zainab Isa, mai kimanin shekara 22 ta...
Ɓarawon da ya caka wa wata budurwa wuƙa ya ƙwace wayarta a garin Damaturu na Jihar Yobe ya faɗa komar ’yan sanda. A kwanakin baya ne...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Delta, ta cafke wani matashi Raphael Egb, ɗan shekara 20 kan zargin daɓa wa budurwarsa mai shekara 19, Jessica Uzowanne wuƙa, kan...
Babbar Kotun jihar Kano ta ɗage shari’ar Frank Geng Quangrong, ɗan ƙasar China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘yar jihar Kano Ummukulsum Sani mai shekaru...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta cafke wani kasurgumin ɗan daba mai suna Yusuf Haruna AKA Lagwatsani mai shekaru 18 bisa laifin kashe wani fitaccen limami...
Daga Ibraheem El-Tafseer Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta gurfanar da waɗanda suka kashe marigayi wakilin Muryar Najeriya (VON) Hamisu Ɗanjibga. Idan za a iya tunawa...
Ƙasa da sa’o’i saba’in da biyu a fara zaɓen 2023, hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bankado maɓoyar masu miyagun laifuka tare da ƙwato muggan...
A jiya Asabar wani matashin mai suna Ashiru Tofa ya gamu da ajalin sa, sanadiyyar daɓa masa wuƙa da aka yi kirji a garin Minna a...
Daga Shafa’atu DAUDA, Kano Wani matashi mai kimanin shekara 15 ya soki abokinsa da wuƙa a yayin wata takaddama, hakan kuma ya zama ajlinsa. Lamarin ya...