Tag: Wuƙa
-
Ƴan sanda a jihar Yobe sun kama wata mata da kashe mijinta da wuƙa
Ƴan sanda a jihar Yobe sun kama wata mata da kashe mijinta da wuƙa Ana zargin wata matar aure, Zainab Isa, mai kimanin shekara 22 ta kashe mijinta Ibrahim Yahaya Mai kimanin shekara 25 mazaunin unguwar Abbati cikin garin Damaturu a Jihar Yobe. Lamarin ya faru ne sakamakon taƙaddamar da ta auku tsakanin ma’uaratan ranar…
-
Ya hallaka budurwarsa da wuƙa kan cacar-baki
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Delta, ta cafke wani matashi Raphael Egb, ɗan shekara 20 kan zargin daɓa wa budurwarsa mai shekara 19, Jessica Uzowanne wuƙa, kan rashin jituwa da suka samu. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, CP Abaniwonda Olufemi ne, ya bayyana haka ga manema labarai a Asaba. Ya kuma ce rundunar ta kama wani da…
-
Yadda ta kasance a shari’ar ɗan China kan zargin kisan da ya yiwa Ummita
Babbar Kotun jihar Kano ta ɗage shari’ar Frank Geng Quangrong, ɗan ƙasar China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘yar jihar Kano Ummukulsum Sani mai shekaru 22 a duniya. Wanda ake tuhumar mazaunin yankin Railway a Kano, ana zargin sa da laifin kisan kai, sai dai wanda ake tuhumar ya musanta aikata laifin. Mai shari’a…
-
Da wuƙa na kashe Kawuna Ɗanjibga, na jefa shi a rami — Mansur Haruna
Daga Ibraheem El-Tafseer Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta gurfanar da waɗanda suka kashe marigayi wakilin Muryar Najeriya (VON) Hamisu Ɗanjibga. Idan za a iya tunawa a kwanakin baya aka kashe wani Hamisu Ɗanjibga a gidansa makonni uku da suka wuce kuma an jefa gawar tasa a wani rami na bahaya a bayan gidansa. Da…
-
Hukumar DSS ta ƙwato makamai a jihohi daban-daban biyo bayan hare-haren siyasa a Kano
Ƙasa da sa’o’i saba’in da biyu a fara zaɓen 2023, hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bankado maɓoyar masu miyagun laifuka tare da ƙwato muggan makamai a wurare daban-daban a faɗin ƙasar nan ciki har da wata kadara da ke kan titin filin jirgin sama a karamar hukumar Nasarawa na jihar Kano. Jami’in hulɗa…