Tag: Umar A alhassan
-
Asirin wani sojan gona ya tonu a jihar Kano
Daga Shafaatu DAUDA, Kano Rundunar hukumar kare rayuka da dukiyoyin Al umma ta jihar kano (civil defense) tayi nasarar kame Wani matashi Mai suna Umar A Alasan Mai shekara 31 a ƙaramar hukumar kumbotso. Matsahin dai ansame shi da wayoyin salula, da kayan jamian tsaro na civil defense ɗauke da number aiki gamida ID card…