Tag: Tsohon Soja
-
Wani tsohon soja ya rataye kansa har lahira
Wani tsohon soja mai shekaru 72 mai ritaya mai suna Francis Dooga, ya kashe kansa a Makurdi, babban birnin jihar Benue. Ana zargin marigayin ya rataye kansa ne a kan wata bishiya a gidansa da ke daura da cocin St. Joseph Catholic Church a Iniongun, a unguwar Makurdi da misalin karfe 6:00 na yammacin ranar…