Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce za a ci gaba da amfani da tsofaffin takardun naira kuma za su ci gaba da kasancewa halastattu har bayan...
Sa’o’i 24 bayan da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya umarci Babban Bankin Najeriya (CBN) da ya dawo da tsohuwar takardar kuɗi ta N200 a kasuwa, wanda...
Babban bankin Najeriya ya dage kan cewa babu gudu babu ja da baya a ranar 31 ga watan Junairu na wa’adin tsofaffin takardun kuɗi na Naira...
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa, a Makurɗi, tare da rundunar ‘yan sandan jihar Benue, sun ƙaryata rahoton da...