Wata mata ta sace jariri awa uku bayan haihuwarsa a Asibitin Kwararru na Dalhatu Arafat (DASH) da ke garin Lafia, Jihar Nasarawa. Ana zargin baƙuwar ta...
Asibitoci sun yi gargaɗin cewa mutane da dama za su rasu saboda rashin kayan aiki. A lokacin da Asibitin Indonesia na Gaza yake samu ƙaruwar majinyata...
Wannan mutumin mai suna Dakta Noah Kekere (likitan bogi) shi ne mai Asibitin “Murna Clinic and Maternity dake Jos sannan kuma fasto ne. Wannan matar mai...
Wata budurwa ‘yar shekara 23 mai suna Destiny Benjamin, ta mutu kwanaki huɗu bayan da aka yi mata tiyata a tuwon ɗuwawunta (hips), wadda aka fi...
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa aikin da aka yi wa mataimakin shugaban ƙasa Yemi Osinbajo a wani asibitin Legas a ranar Asabar ya yi nasara....