Tag: Taransfoma
-
An kama korarren jami’in tsaro yana ƙoƙarin satar taransifoma
Rundunar ‘yan sandan jihar Abiya, ta ce ta cafke wani jami’in ‘yan sanda da aka kora, Francis William, a lokacin da yake yunƙurin satar taransifoma na kamfanin wutar lantarki na Aba da ke National High School Port-Harcourt, Aba. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, CP Kenechukwu Onwuemelie ne ya bayyana hakan a ranar Laraba, 4 ga watan…