Daga Shafa’atu DAUDA Kano Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta samu nasarar ceto wani matashi da ba’a San ko wanene ba daga cikin tankin man...