Tag: Ta'a'ddanci
-
IPOB ta hallaka ‘Yan sanda 2, Farin hula1, tare da ƙone gawarwakin mutane a Anambra
Daga Fatima Gimba, Abuja Wasu gungun ‘yan ta’adda da ake zargin ‘yan ƙungiyar masu fafutukar kafa ƙasar Biafra ne, IPOB sun kashe ‘yan sanda biyu da farar hula ɗaya a ƙaramar hukumar Amukabra Achalla Awka a jihar Anambra. Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Anambra, Tochukwu Ikenga ya bayyana lamarin cikin wata sanarwa da ya fitar…