Tag: Spelling Bee
-
‘Yar shekara 10 ta lashe gasar haɗa baƙi ta ‘Spelling Bee’ a Borno
Wata yarinya ‘yar shekara 10 mai suna Aisha Modu-Mustapha daga makarantar firamare ta Sanda Kyarimi ta lashe gasar haɗa baƙin boko ta ‘Spelling Bee’ ta shekara-shekara da gidauniyar Inara ke gabatarwa a Maiduguri babban birnin jihar Borno. Matashiyar Aisha ta rubuta kalmomin Whirligig, Quarreling, Administration, Willingly, Spaceless, Peasant da sauran su, har ta doke abokan…