Tag: SP Abdullahi Kiyawa
-
Budurwa tayi awon gaba da motar saurayinta a Kano, lokacin da ya fita Sayen Shawarma
Daga Shafaatu Dauda, Kano An kama wata budurwa da ta sace motar saurayinta ta gudu bayan ya fita sayo mata Shawarma a unguwar ƙofar Famfo, da ke kan titin Jami’ar Bayero a Birnin Kano. Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya tabbatar wa manema labarai cewa, wanda aka ɗauke wa…