Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema, a hukumance ya koma jam’iyyar APC Mai mulki a jihar. Shema, ya kasance gwamnan jihar a tsakanin shekarar 2007 zuwa...
Daga Shafaatu Dauda, Kano Al’ummar unguwanin Sheka da Gurungawa dake ƙaramar hukumar Kumbotso ta Jihar Kano, Sun koka akan lalacewar wata gada data haɗa unguwannin guda...