Tag: Satar kuɗi
-
’Yan sanda sun kama wani matashi kan zargin satar kuɗi ta na’urar ATM
universitas ’Yan sanda sun kama wani matashi kan zargin satar kuɗi ta na’urar ATM Daga Muhammad Kukuri Rundunar ’yan sandan jihar Gombe ta kama matashin, wanda ake wa inkiya da Mai Shanawa ne kan zargin aikata yaudara da satar kuɗi da katin ATM ta na’urar PoS. Matashin ya faɗa komar ’yan sanda ne bayan wani…