Sani Musa Danja jarumi ne kuma mawaƙi, haifaffen jihar Kano. An haife shi ne a watan Afrilun 1973 kuma yana ɗaya daga cikin tsofaffi kuma fitattun...
Daga Saleh INUWA, KANO A karon farko tun bayan rabuwar auren Sani Danja da Mansurah Isah, yau kusan shekara 1 da rabi kenan, Mansurah Isah ta...