Sojoji sun ceto mata da yara 386 daga dajin Sambisa Aƙalla mutane 386 ne akasari mata da ƙananan yara ne Sojojin suka ceto daga dajin Sambisa...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum ya buƙaci sojojin Najeriya da su kafa sansanin soji a dajin Sambisa domin daƙile ayyukan masu tayar da ƙayar baya yadda...
Mayaƙan sa kai sun bayyana cewa sun zaƙulo gawarwaki sama da 100 na ƴan Boko Haram ɗin daga cikin kogi inda suka binne su. Gwamman mayaƙa...