Daga Ibraheem El-Tafseer Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya gargaɗi masu ƙiraye-ƙirayen juyin mulki sakamakon matsin rayuwa, inda ya ce haƙuri abu ne mai...
Rundunar Sojan Najeriya ta ba da lambobin waya na musamman da ‘yan ƙasar za su iya kira don ba da rahoto kan matsalar tsaro, yayin da...
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana kashe mayaƙan Boko Haram 49 a wasu hare-hare ta sama da jiragen yaƙi na Super Tukano suka yi kan ‘yan ta’addar...
Bayan yanke musu hukunci kan tuhumar su biyun da akeyi da lefin kisan Sheikh Bagoni, rundunar sojojin Najeriya ta kori sojojin biyu da aka tura bataliya...