Tag: Qasar Misra
-
An kama Tukur Mamu, mai shiga tsakani don ceto fasinjojin jirgin ƙasan Abuja-Kaduna
Hukumar tsaron farin kaya a Najeriya, DSS, ta tabbatar da cewa an kama mai kamfanin jaridar Desert Herald, wanda kuma yake shiga tsakani don kuɓutar da fasinjojin jirgin ƙasa da ‘yan bindiga suka sace daga Abuja zuwa Kaduna. Sanarwar da jami’in yaɗa labarai na hukumar DSS, Peter Afunanya, ya aike wa manema labarai, ta ce…