Tag: OON
-
Ladi Kwali, fitacciyar me ƙera tukwane da hotonta ke kan Naira Ashirin
Hoton Ladi Kwali, ya bayyana a bayan takardar Naira Ashirin (₦20), kuma ita kaɗai ce sananniyar mace a kan takardar naira ta Najeriya. An haifi Hadiza Ladi Kwali, a shekarar Alif da Ɗari Tara da Ashirin da Biyar (1925), a ƙauyen Kwali da ke yankin Gwari a Arewacin Najeriya. A can, sana’ar tukwane sana’a ce…
-
Shugaba Buhari ya karrama ɗan Daudu, Ɗan luwaɗi
A farkon wannan satin ne, 11 ga watan Oktobar 2022, shugaban Najeiya Muhammadu Buhari ya jagoranci bikin karrama ƴan ƙasa waɗanda suka bawa al’umma gudummawa a matakai daban-daban na rayuwa, Sai dai taron ya bar baya da ƙura. Kazalika, Ƴan Najeriya da dama a kafofin sadarwa zamani suna ta tofa albarkacin bakin su yayin da…