Tag: Ogudu
-
Wasu ‘yan damfara da suka tursasa wata mace cire kuɗi a banki sun shiga hannu
A jiya da misalin ƙarfe huɗu saura minti goma, wani ma’aikacin banki ya lura cewa wata mace da ke hulɗa da bankin ‘yar shekara 64 ta kasance cikin ruɗewa, ana ta kiran wayarta akai-akai, inda take ta hanzarin ta ciri Naira dubu ɗari shida. Mai bada kuɗin ya tambaya menene matsalar ta, sai matar tace…