A matsayinka na namiji, musamman mai neman haihuwa, dole adadin maniyyin ka ya zama mai yawa. Wani lokacin matsalar haihuwa na iya zama saboda ƙarancin maniyyi....