Tag: NAPTIP
-
NAPTIP ta kuɓutar da mata 11 da aka yi niyyar safararsu zuwa Libya
Hukumar yaƙi da fataucin bil-Adama ta Najeriya ta ce tana gudanar da bincike kan lamarin da ya kai ga safarar wasu mata ‘yan Najeriya 11 daga ƙasar. An ceto ‘yan matan ne a makwaɓciyar ƙasar Jamhuriyar Nijar lokacin da wata ƙungiyar masu safarar mutane ke niyyar jigilar su zuwa ƙasar Libya. KU KUMA KARANTA:Yadda ‘yan…
-
Yadda mutum huɗu suka yi wa Yarinya fyade saboda laifin babanta
Hukumar hana fataucin mutane ta ƙasa reshen jihar Anambra tare da haɗin gwiwar ‘yan banga sun cafke wasu mutane uku da laifin yiwa wata yarinya ‘yar shekara 13 fyade. Mutane huɗu ne ake zargi da hannu a lamarin, amma zuwa yanzu mutum uku aka kai ga kamawa yayin da ake neman na huɗun ruwa a…