Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su waye ba da safiyar Juma’a, sun kai hari a wani masallaci da ke Ughelli a jihar Delta,...
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta ceto wata yarinya ‘yar shekara 17 da ƙanwar babarta ta kulle a garin Jos babban birnin jihar. Kamar yadda kamfanin...
An ceto wani dattijo mai shekaru 67, Ibrahim Ado, wanda aka kulle a ɗaki tsawon shekaru 20. Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ne suka ceto...
An tabbatar da mutuwar mutum 19 a wani mummunan haɗarin mota a da ya auku a kan hanyar Yangoji zuwa gwagwalada a Abuja babban birnin Najeriya....