Daga Maryam Umar Abdullahi Gamayyar ƙungiyoyin fararen hula sama da 40 sun kai ƙarar shugaban Najeriya Bola Tinubu, inda suka yi ƙira gare shi da ya...
Gwamnatin Najeriya ta kwashe ‘yan kasar kimanin 542 da suka makale a kasar hadaddiyar Daular Larabawa. A wani saƙo ta Hukumar da ke kula da lamurran...