Tag: Mutuwa akan burodi
-
Mahaifiyar matar da mijinta ya kashe akan biredi ta buƙaci adalci
Cordelia Anene, mahaifiyar marigayiya Ogochukwu Anene, wadda ake zargin mijinta, Wilson Uwaechina, ya kashe ta a kan biredi, ta buƙaci a yi ma ‘yar ta adalci. Marigayiyar, ‘yar asalin ƙauyen Umuokpu, Awka, jihar Anambra, ta auri Uwaechina, wanda ya fito daga jihar Enugu. Ana zargin ya kashe ta ne a wani rikici da suka yi…