Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa wani ƙasurgumin kwamandan ƙungiyar ta’addanci na Boko Haram, mai suna Bulama Bukar, ya miƙa wuya ga dakarunta a yankin Gubio,...
Mutane bakwai ne suka rasa rayukansu, wasu 40 kuma suka jikkata a wani hatsarin mota da ya rutsa da manyan motoci biyu ranar Laraba a Yobe....
Wasu mutane sun kashe wata mata mai suna Fatima Mohammed da wani mutum da ba a san ko waye ba da aka kama da bindigu a tashar mota...
Rikici tsakanin manoma da makiyaya a unguwar Kwanga da ke ƙaramar hukumar Ngaski a jihar Kebbi ya yi sanadin mutuwar mutane biyu. Shugaban ƙaramar hukumar, Alhaji Abdullahi Buhari Warah ya...
Daga Ibraheem El-Tafseer Lamarin ya faru a ranar Juma’a da safe kuma jami’an lafiya sun ce sama da mutum 50 sun jikkata sakamakon harin. Babu ƙungiyar...
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mutane shida a wani sabon hari da suka kai a ƙauyen Takanai da ke ƙaramar hukumar Zango Kataf a...
Aƙalla mutane 100 ne suka mutu inda wasu 150 suka jikkata bayan da wata gobara ta tashi a wani ɗaurin aure a arewacin Iraki. Ɗaruruwan mutane...
Mutane biyar ne suka mutu a wani hatsarin mota da ya auku a gaban sansanin Foursquare, dake kan titin Legas zuwa Ibadan a safiyar ranar Lahadi....
Mutane 14 ne suka mutu a wani hatsarin jirgin sama a lokacin da ake mummunan yanayi a yankin Amazon na ƙasar Brazil a ranar Asabar. Ƙaramin...
Daga Ibraheem El-Tafseer Yawan mutanen da suka mutu sanadin ambaliyar ruwa a ƙasar Libya ya ƙaru zuwa sama da 1,500 a birni guda ɗaya kawai, a...