Tag: Murja Kunya
-
Kotu ta haramta wa Murja Kunya amfani da soshiyal midiya
Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Bompai ta haramta wa fitacciyar jarumar nan ta TikTok Murja Ibrahim Kunya amfani da soshiyal midiya. Wannan dai na zuwa ne a yayin da kotun ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Nasiru Saminu ta bayar da belin Murja Kunya kan kuɗi Naira dubu ɗari biyar. Daga cikin sharuɗan beli…
-
Kotu ta tura Murja Kunya zuwa asibitin masu lalurar ƙwaƙwalwa
Daga Ibraheem El-Tafseer Wata kotu da ke zaman ta a birnin Kano ta bayar da umarnin tura ‘yar tiktok Murja Ibrahim Kunya zuwa asibitin masu taɓin hankali domin duba lafiyar ƙaƙwalwarta. Mai magana da yawun kotunan jihar Kano, Babajibo Ibrahim ne ya tabbatar wa BBC hakan bayan zaman kotun da aka yi a yau Talata.…
-
Ba mu da hannu a sakin Murja Kunya – Gwamnatin Kano
Daga Ibraheem El-Tafseer Mai magana da yawun Gwamna Abba Kabir Yusuf, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya faɗa wa manema labarai cewa a yanzu haka gwamnan yana hutu saboda haka bai da masaniya a kan sakin ko shari’ar ‘yar Tiktok Murja. Idan ba a manta ba, a safiyar ranar Lahadi ne, ake ta raɗe-raɗin cewa fitacciyar…
-
An saki Murja Kunya daga gidan gyaran hali
Gidan gyaran hali na Nijeriya reshen Jihar Kano ya tabbatar da cewa tun ranar Alhamis ɗin da ta gabata ya saki Murja Ibrahim Kunya daga gidan bayan samun takardar daga kotu. Mai magana da yawun gidan gyaran halin SC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya tabbatar wa TRT Afrika Hausa cewa sai da suka samu takarda…
-
Murja Kunya ba ta gudu daga gidan gyaran hali ba – Kakakin gidan gyaran hali
Daga Ibraheem El-Tafseer A safiyar yau Lahadi ne, ake ta raɗe-raɗin cewa fitacciyar ‘yar Tiktok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya ta yi ɓatan dabo daga gidan gyaran hali a Kano. Jama’a sun cika da mamaki ganin cewa ta yaya za’a ce an neme ta an rasa. Sai dai idan an sake ta ne da gangan.…
-
Kotu ta aike da Murja Kunya gidan gyaran hali a Kano
Hukumar Hisba ta gurfanar da shahararriyar yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya gaban kotun shari’ar addini musulinci dake zaman ta a unguwar Gama PRP Kano, bisa zarginta da aikata laifukan kawo ɓata-gari cikin dare da aikata baɗala, tada hatsaniya da kuma razanarwa wanda yin hakan ya saba da sashi na 341, 275 da 227…
-
Yadda kotu a Kano ta aike da jarumar tiktok, Murja Kunya gidan yari
Wata kotu a Kano ta aike da Murja Ibrahim Kunya zuwa gidan gyaran halinka. Murja dai ta shahara musamman a shafin tiktok wurin yin bidiyo. Tun da farko dai lauyan gwamnati Barrista Lamiɗo Abba Soron Ɗinki ya karanto mata tuhume-tuhumen da ake zarginta da su inda Aisha Najamu da Idris Mai Wushirya suka kai ƙararta,…
-
Yadda ’yan sanda suka kama Murja ‘yar tiktok a Otal
Jami’an ‘yan sanda sun kama fitacciyar jaruma a dandalin tiktok mai suna Murja Kunya a otal ɗin Tahir da ke Kano. ‘Yan sandan sun kama ta ne a lokacin da take ƙoƙarin kamawa baƙinta da suka zo daga nesa da kusa ɗakuna domin bikin zagayowar ranar haihuwarta da aketa yaɗawa. Idan mai karatu zai tuna,…