Tag: Mr 442
-
Muna neman Safara da Mr 442 ruwa a jallo- Afakallahu
Daga Saleh INUWA, Kano A wata tattaunawa da shugaban hukumar tace finafinai na jihar Kano, Isma’il Na’abba Afakallu ya yi da manema labarai, ya bayyana cewar yanzu haka neman Safara’u suke yi ruwa a jallo, ita da mawaƙi Mr 442. Ya ƙara da cewa, yanzu haka sun arce sun yi ƙaura daga jihar Kano, domin…