Tag: Mayaƙan Boko Haram
-
Kwamandan mayaƙan Boko Haram da wasu mutum 5 sun miƙa wuya ga sojoji a Borno
Kwamandan mayaƙan Boko Haram da wasu mutum 5 sun miƙa wuya ga sojoji a Borno Masu tada ƙayar bayan sun yi watsi da ayyukan ta’addanci tare da miƙa wuya ga sojojin ne a jiya Alhamis 23 ga watan Mayun da muke ciki. Mayaƙan Boko Haram 6 ciki har da kwamandan ‘yan ta’adda sun miƙa wuya…
-
Mayaƙan Boko Haram sun sace mata 319 a Borno
Rahotanni sun ce mayaƙan Boko Haram sun yi awon gaba da wasu mata 319 ‘yan gudun hijira a garin Ngala da ke Ƙaramar Hukumar Gambarou Ngala ta Jihar Borno. Wata majiya a sansanin gudun hijira na Babban Sansani ta ce mayaƙan na Boko Haram sun sace matan ne a lokacin da suke kan hanyarsu ta…
-
Mayaƙan sa kai sun zakulo gawarwakin ‘yan boko haram sama da 100 da suka nutse a cikin ruwa
Mayaƙan sa kai sun bayyana cewa sun zaƙulo gawarwaki sama da 100 na ƴan Boko Haram ɗin daga cikin kogi inda suka binne su. Gwamman mayaƙa masu iƙirarin jihadi na Ƙungiyar Boko Haram sun nutse a ruwa yayin da suke guduwa sakamakon luguden wuta ta sama da ƙasa da sojojin Najeriya ke yi musu a…
-
An fafata tsakanin ISWAP da mayaƙan Boko Haram
Daga Saleh INUWA Kano Kungiyar ISWAP mai da’awar jihadi a Yammacin Afirka, ta kashe masu yaƙan Boko Haram guda takwas a wata karawa da suka ka yi a Jihar Borno. Zagazola Makama, wani ƙwararren Manazarci kan Yaƙi da Tayar da ƙayar baya, kuma mai fashin baƙi kan sha’anin tsaro a yankin Tafkin Chadi, ya ce…