Tag: Matasa 21
-
Masu garkuwa sun sace matasa 21, har da budurwa da ke aikin tara kuɗin aurenta
Sace matasa 21 da ‘yan ta’adda suka yi a wata gona da ke kusa da ƙauyen kamfanin Mai ‘Yardua da ke ƙaramar hukumar Faskari a Jihar Katsina a ranar 30 ga Oktoba, 2022, ya jefa mazauna yankin cikin fargaba. Da yake magana game da sace ‘yan matan, wani mai suna Muntari Auwalu ya ce ‘yar…