Tag: Matar
-
Yadda kaka ta cinna wa ɗanta, matar shi da jikokin ta wuta a Ondo
Wata kaka mai suna lforiti ta bankawa ɗanta da matar da jikoki biyu wuta a unguwar Apomu dake Akure babban birnin jihar Ondo. Majiyoyi sun ce kakar da ke zaune tare da ɗanta a gida ɗaya ta koka da cewa suna hana ta abinci. An tattaro cewa ta ƙona gidan a lokacin da ‘yan uwa…