Kwana biyu bayan ƙaddamar da katin lamuni na kuɗin dala a Najeriya, wato American Express Credit Card, irinsa na farko a Afrika, masana tattalin arziƙi sun...
Itadai ganda farin jini gareta, musamman idan tayi laushi. Kusan kowanne ƙabila a Najeriya suna so kuma suna cin gandar. Yarabawa na kiransa ‘Ponmo’, Inyamurai kuma...