Tag: Makaman yaƙi na zamani
-
Ƙarancin ma’aikatan tsaro, makaman yaƙi na zamani, rashin horaswa ne matsalar murƙushe ta’a’ddanci a Nijeriya, daga Dahiru Suleiman Dutse
Wani masanin harkokin tsaron ƙasar nan, Dokta Yahuza Getso (Mai ritaya), ya lura da cewa ƙarancin maaikatan tsaron ƙasa, da ƙin ba sojoji makaman da ya dace, da rashin tura su kwasa- kwasan Sanin makamar yaki da tinkarar abokanen gaba ne ummul haba’i’sin kasa shawo Kan matsalar tsaro a Nijeriya. Dokta Getso na faɗin hakan…