Tag: Mai keke napep
-
An kama ‘yan uwa biyu da laifin kashe mai keken adaidaita
Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun, a ranar 9 ga watan Fabrairun 2023, ta kama wasu ‘yan uwan juna biyu, Damilola Famoriyo ‘ mai shekaru 34 da kuma Akinbayo Emmanuel Abiodunn, mai shekaru 31, bisa laifin yi wa wani mai suna Amos Oyemechi Chuckwuka fashin babur ɗinsa na adaidaita, suka kuma kashe shi suka jefar da…