Tag: Ma'aikatar ayyuka
-
Gwamna Buni ya umurci ma’aikatar ayyuka da muhalli ta ƙara ƙarfafa matakan yaƙar ambaliyar ruwa a jihar
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni CON, ya umurci ma’aikatun ayyuka da muhalli na jihar da su ƙara ƙaimi don duba yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa kamar yadda hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗi. Gwamnan ya ce dole ne a ƙara tsaurara matakan da aka ɗauka tun da…
-
Ma’aikatar ayyuka ta Najeriya ta shawarci masu motoci su kauce wa titin Lokoja zuwa Abuja
Ma’aikatar kula da ayyuka da gidaje ta Najeriya ta buƙaci masu motoci da ke tafiya zuwa arewacin ƙasar daga yankin kudu ko gabashin ƙasar da su ƙaurace wa titin Lokoja zuwa Abuja. Babban jami’in da ke kula da ayyuka na ma’aikatar a jihar Kogi Injiniya Jimoh Kajogbola, shi ne ya bayar da shawarar a wata…