Najeriya za ta ba da sabbin lasisin haƙar ma’adinai ne kawai ga kamfanonin da suka gabatar da wani shiri kan yadda za a sarrafa ma’adanai a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba ta tabbatar da hana haƙo ma’adanai da sare dazuzzuka ba bisa ƙa’ida ba ta kama wasu masu haƙar ma’adanai ba bisa...
An harbe wasu ma’aikatan haƙar ma’adinai uku a ranar Juma’a a wani wuri da ke kusa da Tanjol a unguwar Jol da ke ƙaramar hukumar Riyom...
Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna Children with Cancer Intervention Initiative, ta ce rigaƙafin cutar kansa a cikin yara yana yiwuwa idan an kiyaye abincin...