Tag: Likitanci
-
‘Yar Afirka ta karya tarihin shekaru 571 a Birtaniya, inda tayi digirin digirgir a fannin likitanci
Kristyn Carter ta zama baƙar fata ta farko da ta kammala digiri na uku a fannin rigakafi a Jami’ar Glasgow, Burtaniya. A cewar Dr. Kristyn, Dokta James McCune Smith ne ya zaburar da ita, wanda ya zama Ba’amurke na farko da ya samu digirin digirgir a jami’a a shekarar 1837. Da take magana da jami’ar…