Nuhu Abdullahi ɗaya ne daga cikin fitattun jaruman da ke da hazaƙa a masana’artar fim ta Kannywood. Kyawunsa, yadda yake tafiyar da rayuwarsa, da salon wasan...
Kyakyawar Jarumar Kannywood, Fati Abdullahi Washa ta cikin shirin wasan Hausa me dogon Zango, “Labarina” ta bayyana cewa ta shirya yin aure, amma ko wane mijin...