Tag: Kwalejin ilimi
-
Kwalejojin ilimi sun dakatar da yajin aikin bayan watanni 2
Daga Fatima GIMBA, Abuja Malaman da ke ƙarƙashin ƙungiyar malaman kwalejojin ilimi (COEASU) sun dakatar da yajin aikin da suka shafe watanni biyu suna yi. An bayyana hakan ne a wata sanarwa da babban sakataren ƙungiyar, Dr Ahmed Lawan, ya sanyawa hannu, a taron majalisar zartarwa ta kasa (NEC) da aka gudanar a ranar Alhamis,…