'Yansanda2 years ago
Yan bindiga sun sace shugaban Kwalejin Ƙididdiga ta tarayya, tare da wata yarinya a Kaduna
Yan bindiga sun kashe mutun ɗaya, tare da sace Shugaban Kwalejin Ƙididdiga ta tarayya (Federal School of Statistics) da ke garin Manchok a Karamar Hukumar Kaura...