Tag: Kuɗin Fansa
-
Iyayen ‘yan makarantar Yauri da ke hannun masu garkuwa da mutane sun fara tara kuɗin fansa naira miliyan 100
Iyayen ragowar ɗalibai ‘yan mata 11 da aka yi garkuwa da su a Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke garin Yauri a Jihar Kebbi, sun shiga wani shiri na tara kuɗin fansa Naira miliyan 100 domin a sako ‘ya’yansu. A ranar 17 ga watan Yunin 2021 ne aka sace ɗalibai sama da 80 a lokacin da…
-
Har yanzu a ɗaure nake a sarƙa, jini baya gudana yadda ya kamata a jikina, dukda an biya kuɗin fansa miliyan 2- DPO Musa Muhd Gyaɗi-Gyaɗi
Jami’in ‘yan sanda na Dibision (DPO) da aka yi garkuwa da shi a Birnin Gwari, Kaduna, sama da kwanaki 90 da suka gabata, ya ce duk damina ta yi ta zuba a kansa. Jami’in ya ce ba shi da lafiya, gudan jini na ya daskare, yayin da ‘yan fashin suke tsare da shi tun bayan…
-
Masu garkuwa sun sace ɗalibar UDUTH a hanyar Sokoto zuwa Shinkafi
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wata ɗalibar Makarantar koyon aikin jinya da ungozoma da ke Asibitin Koyarwa na Jami’ar Usman Danfodiyo (UDUTH) Sokoto. An tattaro cewa wacce aka kama mai suna Zahra Umar, an yi garkuwa da ita ne a hanyar Sokoto zuwa Shinkafi a ranar Asabar, 30 ga Yuli, 2022. Wani ma’abucin…