Tag: Kora
-
Ba korar Rahama Sa’idu mu ka yi kan TikTok ba, faɗuwa ta yi a jarrabawa — Kwalejin Lafiya ta Kebbi
Daga Ibraheem El-Tafseer Kwalejin koyon aikin jinya ta jihar Kebbi da ke Birnin Kebbi ta musanta korar ɗalibarta mai suna Rahama Sa’idu bisa dalilin fitowa a kafar TikTok tana baɗala. Rahama, wata fitacciyar ‘yar Tiktok da Instagram ce, wacce a ke ta raɗe-raɗin cewa makarantar ta kore ta saboda wallafa bidiyoyi a shafukanta na sada…
-
Gwamnatin Kaduna ta dawo da malaman firamare 1,288 da ta kora
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da a dawo da Malaman firamare 1,288 da aka kora daga aiki a watan Yunin 2022 bayan kammala jarrabawar tantancewa. Hajiya Hauwa Mohammed jami’ar hulɗa da jama’a ta hukumar kula da ilimin bai ɗaya ta jihar Kaduna SUBEB ce ta bayyana hakan a wata sanarwa da ta fitar a Kaduna…
-
Yadda uba ya kori ɗansa don ya ziyarci mahaifiyarsa
Wata mace da ke zaune a ƙaramar hukumar Zariya a jihar Kaduna, Hindatu Haruna ta ce tsohon mijinta ya kori ɗanta ne saboda yawan ziyarar da ya ke kai mata. Hakan na ƙunshe ne a wani rubutu da wata ‘yar gwagwarmaya a shafukan sada zumunta, Fauziyya D. Sulaiman ta wallafa a Facebook, inda tace Aliyu…