Tag: Komawa aiki
-
Jirgin ƙasan Abuja – Kaduna zai koma aiki a cikin Nuwamba
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za a dawo da zirga-zirgar jiragen ƙasa na Abuja zuwa Kaduna a wannan watan na Nuwamba da muke ciki. Ministan sufuri na ƙasar Mu’azu Sambo ne ya sanar da hakan a yau Litinin a yayin da yake faɗar nasarorin ma’aikatarsa a Abuja. A ranar 28 ga watan Maris din 2022…
-
Ba mu da kuɗin motar zuwa aiki – Shugaban ASUU
Shugaban ƙungiyar malaman Jami’o’i ta Najeriya, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce mambobin ƙungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami’o’insu a ranar Litinin saboda basu da kuɗin mota. Shugaban na ASUU ya bayyana haka ne a jiya Lahadi, yayin tattaunawa da gidan talabijin na Channels dangane da janye yajin aikin na ASUU a cikin wani…